Wadan nan sune abubuwa uku da zamu fara dubawa a masarautar Kano kafin daukar matakin daya dace kalli hirar.

Wadan nan sune abubuwa uku da zamu fara dubawa a masarautar Kano kafin daukar matakin daya dace kalli hirar wan nan na daya daga cikin abun farko da zamu fara dubawa acikin gidan sarautar Kano kafin komai domin tabbatar da wasu abubuwa kafin yanke hukuncin daya dace.
Dan haka muna kara mika sakon Godiya gurin dukkan al, ummah jahar Kano baki daya bisa wan nan ko kari da sukayi dan ganin mun samu nasara arayuwa dan haka muna kara mika sakon jin jina ga dukkan masoyan baki daya Allah Ubangijin ya kara mana lafiya da zama lafiya ya bamu ikon yiwa mutane aiki ameen.
Babu shakka mutane wasu kara godiya bisa wan nan marasa tamu kan cewa Allah ya bamu ikon yin adalci kamar yadda mutane suke tunanin zamuyi muna farin ciki da wan nan lamari ameen.
arewanahiya.com