Abun Al,ajabi

Innalillahi wa’inna’ilaihi raju,un cikakken videon yadda hatsarin jirgin ruwa yayi sanadiyar mutuwar mutane masu yawan gaske Allah jikan musulmi.

Innalillahi wa’inna’ilaihi raju,un cikakken videon yadda hatsarin jirgin ruwa yayi sanadiyar mutuwar mutane masu yawan gaske Allah jikan musulmi babu shakka dama rayuwa haka take kana naka Allah yana nashi tashin itace dai dai muna kara rokon Allah Ubangiji yasa mutuwa ta zama hutun ga dukkan musulman duniya baki daya.

Tabbas wan nan lamarin ya faru inda ya janyo dalilin mutuwar mutane masu mutukar yawan gaske anyi rashi sosai ba dan kadan ba muna mika sakon ta, aziyyar mu zuwa gurin yan uwan wadan nan mutane Allah ka basu hakurin rashinsu kasa mutuwa ta zama hutu gareshi ameen.

Tabbas kowaye kai mutukar ka kalli wan nan video sai han kalinta ya tashi domin kuwa sai ka shiga tausayi sosai ba dan kadan ba rai bakon duniya Allah ka kyautata namu karshen idan yazo kasa muyi mutuwar shahada.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button