Labarai

Innalillahi wa’inna’ilaihi yanzu yanzu Allah ya yiwa daya daga cikin manyan masu tsaron sabon gwamnan Kano Abba gida gida rasuwa dalilin hadarin mota Allah jikansa.

Innalillahi wa’inna’ilaihi yanzu yanzu Allah ya yiwa daya daga cikin manyan masu tsaron sabon gwamnan Kano Abba gida gida rasuwa dalilin hadarin mota Allah jikansa Banu shakka lamarin ya farune akan hanyarsa ta zuwa gida bichi domin yin hutun sati.

Halin yanzu fadin Kano baki daya ta shi halin rashin jin dalilin faruwar wan nan abun muna mika sakon ta,aziyya zuwa gurin yan uwan mamacin Allah ya basu hakurin rashinsa yasa Mutuwa hutuce mu kuma Yan baya Allah kasa mucika da kyau da imani.

Tabbas zaɓaɓɓen gwamnan jihar ta Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya bayyana alhininsa mutuka inda yace suna tare ajiya bayan gama hira dashi yace Toh zai tafi gida yace masa You shikenan Allah ya kaishi lafiya sai ranar Monday kenan yace tabbas Allah kaimu ashe hirar karshe kenan Allah yasa ya huta.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button