Hausa Music

Sabuwar Wakar Auta Waziri Nasoki official Audio Mp3.

Auta Waziri Nasoki official Audio.

Farin cikin masoya masu so da kaunar Nishadi akowane lokaci shine burinmu ina ma,abota San kasan cewa cikin farin ciki mara musaltuwa shahararren mawakin nan naku Auta Waziri ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken Nasoki domin sanya farin ciki da nishadi azuciyar masoya sauraron wakokinsa baki daya.

Har kullum farin cikinmu shine sanya nishadi acikin ranku, mawaki auta waziri ya tabbatarwa da masoya irin kaunar da yake wa masoyansa dare da rana hakan tasa baya kasa agwuiwa gurin kawo muku sabbin wakokinsa domin kawar da dukkan bakin ciki daga zuciyarku akowane lokaci.

Mawakin auta waziri yace tabbas kamar yadda ya yiwa masoya alkawarin kawo musu kundin wakokinsa acikin wan nan sabuwar Shekara Mai albarka wakokin masu dadi daban da sauran wakokin sa na baya domin kara sanya farin ciki da annushuwa Aran masoya baki daya.

Download

Sabuwar Wakar Aura Waziri Nasoki official Audio Mp3.

Wan nan na daya daga cikin sabbin wakokin da shahararren mawakin naku auta waziri yayi alƙawarin kawo muku domin fara kasan cewa cikin nishadi kafin zuwan asalin kundin wakokin masu zuwa awan nan shekara muna farin cikin kasan cewa daku akowane lokaci asha sauraro lafiya.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button