Wakokin hausa Video

Budurwa ta Sabuwar Wakar Ahmad Delta Official video.

Sabuwar Wakar Ahmad Delta Zazzafa.

Tirkashi sanya zuciya farin ciki haka sanya farin ciki karuwa azuciyar mai yin shi ina ma,abota sauraran wakokin Hausa shahararren mawakin Nan naku Ahmad Delta yau ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken Budurwa ta waka daya daga cikin fitattun wakokin dake sanya farin ciki da annushuwa azuciyar masu sauraron.

Babu shakka Ahmad Delta ya kasance daya daga cikin manyan mawakan da duniya ke labari domin shine mawakin da duniya ta yarda Kuma tashe da kore warsa da iyawarsa ya zama daya mara abokin tarayya acikin dukkan mawakan Hausa masu mutukar kawar da dukkan bakin ciki daga zuciyar masu bukatar farin ciki.

Ahmad Delta ya fadawa dukkan masoyansa cewa kullum dare da rana bashi da wani burin daya wuce san ganin farin ciki da annushuwa masu san farin ciki daga wakokinsa dan haka yayi alƙawarin sakin wani zazzafan kudin wakokinsa masu mutukar ratsa zuciyar sosai ba kadan ba.

Ina alfahari daku masoya kamar yadda kuke kara kamuwa da san wakokin kina babban fatana Allah bani ikon tabbatar da farin ciki da annushuwa azuciyar ku baki daya ina alfahari daku daga naku mai sanku kuma mai kaunarku Ahmad Delta Allah yabar kauna ya bar soyayya ku shata da wan nan.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button