Labarai

Cikakken videon yadda Rarara yasa Tinibu rawa da sabuwar Wakar Baba ya sauka da kwari kalli videon.

Cikakken videon yadda Baba Bola Ahmad Tinibu yayi rawar sabuwar Wakar Rarara Ba ya sauka da kwari babu shakka mutane masu mutukar tarin yawa sun bayyana yadda wan nan waka tayi mutukar dadi sosai inda suke cewa wan nan wakar na daya daga cikin waka mafi dadi acikin dukkan wakokin siyasar wan nan shekarar.

Halin yanzu kamar yadda kowa ya sani shekaran jiyane zaɓaɓɓen shugaban kasar Nigeria Alhaji Bola Ahmad Tinibu ya dawo daga kasar waje bayan daukar tsawon lokaci yana waje tun bayan gama zabe muna murna da farin cikin dawowarsa Allah Ubangijin yayi riko da hannunsa Masha Allah abin godiya.

Tabbas shugaban kasar Nigeria Alhaji Bola Ahmad Tinibu ya bayyana farin cikinsa mutuka ganin yadda mutane kasar suke murna da farin cikin dawo warsa gida Nigeria wanda ya bayyana cewa hakan ya tabbatar masa da cewa yan kasar suna mutukar farin ciki da jin dadin kwarin cewarsa shugaban kasar ta Nigeria.

Shahararren mawakin Nan Alhaji Dauda Abdullahi Kahutu Rararan waka 6a saki wata sabuwar wakar sa mai taken baba ya sauka da kwari wakar dake nunin murna da farin cikin da wowar zaɓaɓɓen shugaban kasar Nigeria Alhaji Bola Ahmad Tinibu wanda zai karbi mulkin ƙasar nan bada jimawa ba.

Baba bola Ahmad Tinibu yace babban abun da yakeso gurin al,ummar kasa baki daya shine saka kasar cikin addu’a domin Allah ya kawo zaman lafiya da kwanciyar hankali acikin ta haka kuma ya kara dacewa babu shakka za suyi iya bakin ko  karinsu domin ganin ansamu cigaba acikin kasar baki daya. Allah Ubangijin yayi riko da han nunmu kalaman shugaban kasar kenan Baba bola Ahmad Tinibu.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button