Labarai

Cikakken videon yadda rikicin Sudan ya saka yan Nigeria shiga wani hali suna naiman taimakon gaggawa daga gwamnatin Nigeriya.

Cikakken videon yadda rikicin Sudan ya saka yan Nigeria shiga wani hali suna naiman taimakon gaggawa daga gwamnatin Nigeriya tabbas yan Nigeria suna ciki wani hali na rashin jin dadi dalilin rikicin daya barke da gwamnatin kasar ta Sudan.

Daliban Nigeria masu karatu akasar Sudan din sun bayyana rashin basu tai makon gaggawa daya kamata gwamnatin Nijeriya ta basu kamar yadda aka bawa sauran dalibai yan uwansu yan wata kasar halin yanzu Babban abun da sukeso shine gwamnatin Nigeriya ta kai musu tallafin fito dasu daga kasar zuwa gida Nigeria.

Haka muna taya su rokon gwamnatin tarayya Nigeria masu ikon da iyawa akan wan nan lamari dasu tai maka adawo da wadan nan da libai domin samun kwanciyar hankalin iyayensu wan nan shine rokon mu zuwa gwamnatin Nigeriya tabbas yana da kyau a saka ido akan wadan nan da libai.

Halin yanzu fadan ya wuce inda mutane suke tunani tabbas yau na yarda mutukar baka inda ake tashin hankali ba zaka san Meye tashin hankali ba Allah ka zai nar da duniya lafiya.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button