Labarai

Toh far maganar Hajiya naja,atu na shirin zama gaskiya saurari kalaman Tinibu akan yar arewa.

Bola Ahmad Tinibu shugaban kasar Nigeria.

Toh far maganar Hajiya naja,atu na shirin zama gaskiya saurari kalaman Tinibu akan yar arewa babu shakka Alhaji Bola Ahmad Tinibu shine shugaba daya mai abun mamakin da zai raya Nigeria cewar wasu da yawan mutane domin kuwa kowa alokacin zabe bashi da wani fatan da roko gurin Allah wanda ya wuce bawa Allah zabi.

Dan haka Allah kuma ma sanin sirrin dake fili da boye kuma ya bada Alhaji Bola Ahmad Tinibu dan haka tunda Allah muka bawa zabi Kum aya zaba mana sai miyiwa Allah Godiya bisa wan nan zabi san nan kuma mucigaba da taya shi addu,ar Allah Ubangijin yayi riko da hannunsa gurin faranta ran kowanne mutun acikin kasar nan.

Wasu da yawan mutane suna cewa babu abun da zaɓaɓɓen shugaban kasar zai iya domin ya riga ya tsufa cewar wasu da yawan mutane sun manta rokon da sukai wa Allah naya zaba masu mafiya alkairi dan samun rayuwa mai inganci acikin kasarmu mai albarka Nigeria.

arewanahiya.con

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button