Abun Al,ajabi

Tirkashi kalli cikakken video ankama malamin makaranta na shirin lalata da dali barsa.

Tirkashi kalli cikakken video ankama malamin makaranta na shirin lalata da dali barsa hakika faruwar wannan lamari yayi mutukar daukar hankalin duniya baki daya babu shakka wasu da yawan mutane since irin wan nan abun yana mutukar faruwa sosai mutuka acikin makarantu.

Babu shakka irin wan nan lamarin yafi faruwa a manyan makarantu kamarsu jami,a poly da kuma College of Education Wanda hakan ya sabawa ka,idar bawa yara ilimi amma ahalin yanzu abun ya zama ruwan dare acikin kowacce makaranta abun yazo har secondary school Allah kiyaye.

Shin matsayinsa na malami wanne hukunci ya kamata ayiwa wan nan malamin makaranta domin hukuncin da za,a masa ya zama iznah ga sauran malaman makaranta kamarsa domin kiyayewa mu hadu ta comments section domin bayyana mana ra,ayinku.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button