Sabuwar wakar na yarda da hubbina Zuciyata tana mini dinlin dinlin official video & Audio.
Sabuwar wakar Hausa mai dadi sosai.

Sabuwar wakar na yarda da hubbina Zuciyata tana mini dinlin dinlin official video & Audio tabbas wan nan wakar na daya daga cikin waka mafi daukar hankalin yan Tiktok baki daya wan nan shekarar domin kuwa wakar tayi suna haka kuma ta daukaka, taken wakar shine zuciya tana mini dinlin dinlin.
Babu shakka masoya wakokin Hausa yau gashi mun kawo muku cikakkiyar wakar domin sanya farin ciki jin dadi hadi da annushuwa duk domin farin cikinku muna mutukar alfahari daku domin kune karfin gwaiwar mu akowane lokaci tabbas masoya kune abun alfaharin mu dare da rana.
Sabuwar Wakar na yarda da hubbina zuciya tana mini dinlin dinlin official video & Audio.
Wakar tayi suna haka kuma ta samu mabiya sosai mutuka musamman acikin man hajar Tiktok domin mata da maza sunyi farin ciki da kuma murnar saukar wan nan waka mai mutukar dadin gaske Kusha kata da wakar domin samun kowanne kalar farin ciki muna alfahari daku masoya baki daya.
arewanahiya.com