Sabuwar Kasidar Abba Jin Jina Abul Fathi Shehu Girma Audio Mp3.
Wakar Abba Jin jina Abul Fathi sabuwar Kasida.

Tabbas Abba jin jina yana daya daga cikin fitattun masu yaban dake sanya jazaba azukatan masoya Allah da manzanninsa babu shakka wan nan wakar ta bayyana acikin daya daga cikin manyan kasidu masu mutukar tashen dake yayi ahalin yanzu Abul Fathi waka mai dauke da abubuwan tuna tarwa.
Abba jin jina ya bayyana farin cikinsa mutukar ganin yadda masoya maza da mata suke hawa wakar musamman yan Tiktok hakika abun yayi mutukar faranta raina sosai mutuka cewar mawakin Abba jin jina akan sabuwar wakarsa mai taken Abul Fathi waka mai abun sauraro.
Sabuwar Wakar Abba Jin jina Abul Fathi.
Ku Cigaba da kasan cewa dani Ni naku Abba jin jina domin samun sabbin kasiduna masu dadin gaske muna kara rokon Allah Ubangiji ka barmu da kaunar annabi Muhammadu duniya da lahira masoya ina kara farin ciki sosai mutuka Allah ya bar kauna tsakanin mu kalaman Abba jin jina ga dukkan masoyansa na fadin duniya baki daya.
arewanahiya.com