Abun Al,ajabi

Masana sun bayyana wan nan karen amatsayin mafi hadari Aduniya kalli videon irin abun da yake.

Masana sun bayyana wan nan karen amatsayin kare mafi hadari Aduniya kalli videon irin abun da yake babu shakka mutane da yawan gaske suna ganin kamar zaki shine daba mafi hadari Aduniya toh masana kuma sun bayyana wan nan karen amatsayin dabba mafi hadari Aduniya dalilin irin wadan nan abubuwa da yake.

Wan Nan karen da kuke gani ya samu kulawa sosai mutukar gurin mai shi hakan tasa ya zama kato mai girma sosai haka tabbas wasu da yawan masu kallo sun yarda cewa wan nan kare shine kare mafi girma cikin dukkan kannu kan dake fadin duniya baki daya hakika abun akwai mamaki sosai acikinsa.

Tsabar girman karen har kokari yake ya kwace daga hannun mai shine abun al,ajabi inda wasu suke cewa gaskiya wan nan karen wai bana gaskiya bane babu wani kare mai girma haka Aduniya cewar wasu da yawan mutane kenan.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button