Labarai

Hawan sallah sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero.

Sarkin Kano Aminu Ado Bayero.

Wan nan shine hawan sallar Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero da yawan mutane suna bayyana cewa babu wani sarki da zai hawa kamar na ado Bayero wasu kuma since wan Nan hawan na Aminu Ado shine na farko atarihin duniya kalli hawan mafiya yawan mutane kuma since hawan sallar Sunusi Lamido Sunusi yafi wan nan.

Kowa yana tofa albarkacin bakinsa ganin yadda kowa yake da jaruminsa babu shakka masarautar Kano na daya daga cikin masarautar da tafi kowacce masarautar iya hawan sallah afadin africa baki daya tun farkon tarihi har zuwa yanzu haka Aminu Ado Bayero shine mai kama da marigayi mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero.

Hakika anyi bikin sallah mai mutukar daukar hankali aduniya baki daya domin kuwa wan nan wasan shine yake mutukar nuna karko da nagartar shugaba acikin al, ummarsa hakan tasa kowacce shekara ake gudanar da wan nan wasa Allah karawa sarki lafiya ameen.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button