Abun Al,ajabi

Allah Sarkin iko wan nan itace sabuwar halittar data bayyana mafi daukar hankali aduniya kalli videon.

Allah Sarkin iko wan nan itace sabuwar halittar data bayyana mafi daukar hankali aduniya kalli videon Kusha mamaki tabbas duniya tana dauke da abubuwan mamaki masu mutukar tarin yawa sosai hakika wan nan halitta itace ta dauki hankali duniya baki daya.

Halin yanzu wan nan sabuwar halitta ta sauka awata kasa dake cikin kasashen waje wadda har da haƙora kamar na Mutun acikin bakin wan nan sabuwar halitta Allah mai iko muna kara rokon Allah kasa rayuwarmu ta kyau domin karshen duniya tazo yan uwa ku dinga adda,ar gamawa lafiya .

Tuni wasu da yawan mutane suka fara tsorata da ganin wan nan lamari duk da dai ba abun mamaki bane dama ya fada da kansa idan har karshen duniya yazo zaku dinga ganin abubuwan mamaki masu tarin yawa Allah kasa mudace ameen.

arewanahiya.conm

 

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button