Allah Sarki rayuwa kenan kalli videon shugaba Buhari na naiman yafiyar yan Nigeria baki daya inda yace rayuwa babu tabbas mu zama masu gafara arayuwa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Allah Sarki rayuwa kenan kalli videon shugaba Buhari na naiman yafiyar yan Nigeria baki daya inda yace rayuwa babu tabbas mu zama masu gafara arayuwa akowanne lokaci zaka iya tafiya kabar duniya dan haka babu wani dan adam Aduniya da zai tabbata acikinta mu yafi juna yan uwana domin halin rayuwa.
Wasu da yawan mutane tuni tausayin shugaban kasar Muhammad Buhari ya kamasu domin hakika Allah da kansa yana mutukar san Mutun mai hakuri arayuwa dan Allah mu yafi juna babu wanda yasan mai zai faru gobe sai Allah ma dau kakin sarki Allah kasa mucika da imani kiran shugaba Buhari ga dukkan yan kasa baki daya.
Bayan shi sai kuma baba bola Ahmad Tinibu shine zai zama shugaban kasar Nigeria har kullum bamu da wata addu,a sai rokon Allah Ubangiji kasa mugama rayuwa lafiya haka kuma shugaba Buhari ya kara da cewa lalle ku taya Alhaji Ahmed bola tinibu adda,a Allah bashi ikon yin adalci domin mulki tabbas akwai wahala fatan alkairi.
arewanahiya.com