Abun Al,ajabi

Abun mamaki mata suma since baza abarsu abaya ba kalli videon wata mata mai wasa da maciji kasha mamakin irin abubuwan da take afilin wasan.

Abun mamaki mata suma since baza abarsu abaya ba kalli videon wata mata mai wasa da maciji kasha mamakin irin abubuwan da take afilin wasan wan nan itace matar da akewa lakabi da mace mai kamar maza domin jarumace sosai mutuka Allah Sarkin iko kalli kaga abun mamaki.

Wasu da yawan mutane suna ganin kamar wai tsafine bayan kuma abun ba haka yake ba kawai kowanne dan adam Aduniya akwai kalar baiwar da Allah mai kowa mai komai yayi masa itace Allah ya bata baiwar wasa da macijine. haka tasa mutane masu yawa musamman maza cikin mamaki ganin yadda mace take abun da baza su iya ba.

Ina mata masu bukatar zama jarumai kamar wan nan mata tabbas zaku zama idan har kun yarda kun zama marasa tsoro kamar ita. domin itama ta zama haka ne dalilin cire kowanne kalar tsoro dake cikin zuciyarta kalli abun mamaki da daure kan da take kasha mamakin wuce misali.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button