Wakokin hausa Video

Sabuwar Wakar Salim Smart so kenan official video.

So kenan zazzafar wakar Salim Smart video.

So kenan sabuwar wakar Salim Smart mawaki mai abun mamaki cikin dukkan makasan dake taka rawar gani fagen rera wakokin hausa masu mutukar sanya farin ciki annushuwa da kuma nishadin azuciyar masoya masoya Kum ana,abota sauraron wakokin hausa masu sanyaya zuciya.

Wan Nan ta zama guda daya mai kai wasu kalar sakonni masu tarin yawa musamman azuciyar masoya masu mutukar so da kuma kaunar junansu Salim Smart shine mawakin nafarko mai rera kalar wadan nan wakoki masu faranta rai domin kawar da dukkan bakin cikin dake damun masoya.

Mawakin Salim Smart ya kara dacewa babu abun dake sa masa farin ciki mara adadi aransa kamar ganin farin cikin masoyansa kowanne lokaci babu abun da zan cewa masoya na nesa dana kusa sai dai fatan alkairi domin dukkan gaisuwar ku tana zuwa garemu cewar mawakin Salim Smart.

arewanahiya.com

 

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button