Wakokin kasu Dan sarki

Sabuwar Wakar Kasu Dan sarki kyautar Gaske ft Momee Gwambe official video.

Wakar kawu Dan sarki kyautar Gaske sabuwar Wakar mai dadi sosai.

Kawu Dan sarki kyautar Gaske ft Momee Gwambe babu shakka jaruman guda biyu Momee Gwambe da kuma shahararren mawakin naku kawu Dan sarki wan na wata sabuwar Wakace daya daga cikin shahararrun wakokin da zasu sakarwa masoya acikin wan nan shekarar ta 2023.

Babu shakka mawakin kawu Dan sarki ya bayyana farin cikinsa da murna mutuka ganin yadda masoyansa suke nuna masa kaunar dare da rana hakan na mutukar sanya shi farin ciki da murna mara kimantuwa acikin zuciyarsa cewar mawakin naku kawu dan sarki mawakin mara tamka mai tashe ahalin yanzu.

Download

Haka kuma daya Jarumar taku Momeee gwambe ta bayyana farin ciki da murnarta ganin yadda masoyanta ke mutukar alfahari da dukkan ayyukan ta ‘ta gayawa dawa duniya cewa hakan na nuwa cewa zata samu muhimmiyar nasara arayuwa domin kuwa mutane na nuna suna farin ciki da dukkan aikinka hakan wata alamun nasara ce Allah ka barmu da masoya cewar Momee Gwambe.

Ku shawara da wan nan sabuwar wakar ta kawu Dan sarki da kuma jaruma Momee Gwambe mai taken kyautar Gaske.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button