Qaluinnalillahi Kalli Videon wani yaro an haifeshi kansa ya zama babba Allah bashi lafiya.

Qaluinnalillahi Kalli Videon wani yaro an haifeshi kansa ya zama babba Allah bashi lafiya tabbas Allah cikin ikonsa yana ƙaddara ikonsa akan kowa dake fadin duniya domin ya kan dora cuta ga wanda yaso haka kuma yana yaye cuta ga wanda yaso Allah ka bawa marasa lafiya ikon samun lafiya.
Wan Nan yaron Allah ya dora masa wan nan rashin lafiyar tun yana karamin yaro hakan tasa mahaifinsa wan nan yaro cikin damuwa sosai mutuka domin kuwa kullum bata iya cin abinci dalilin rashin lafiyar danta muna kara rokon Allah Ubangiji ka sakawa iyayenmu da gidan aljanna domin sune komai namu.
Amma ahalin yanzu cikin ikon Allah yaron ya fara samun lafiya cikin tai makon Allah da kuma taimakon addu,ar yan uwa da abokan arziki muna farin ciki da dukkan addu,ioin ku Allah Ubangijin ya amsa ya bawa dana lafiya cewar ma haifuwar yaron.
arewanahiya.con