Labarai
Innalillahi wa’inna’ilaihi raju’un wan Nan shine video yadda yan sanda suka kashe yan shi,a harsu biyar.

Qaluinnalillahi wa,inna ilaihi raju’un babu shakka wan nan lamarin ya zama abun daya sanya mutanan garin Zaria,a shiga Mani halin dalilin wan nan abun daya faru domin kuwa rasuwar wan nan yan shi,a sunyi rashin yan uwansu harsu biyar.
Wan na abun ya farune dalilin zanga zangar nuna rashin amincewarsu ga rike takardar fitar shugabansu Sheik Malam Ibrahim Zakzaki wanda zai amfani da ita domin fita zuwa kasar waje dalilin wan nan rashin yardar shine ya janyo mutuwar mutane masu yawan gaske Allah kara kiyayewa.
Babu shakka mutane masu yawan gaske sun nuna rashin jin dadin su akan faruwar wannan abun daya faru wasu suna cewa tunda musulmaine Allah Ubangijin yasa mutuwa hutuce ga dukkan musulman duniya baki daya.
arewanahiya.con