Movies

Asin Da Asin Season 2 Episodes 5&6 Org

Cigaban Shirin Asin da Asin Kashina 5&6.

Asin Da Asin Season 2 Episodes 5&6 Org.

Hakika mutane masu tarin yawan gaske sun bayyana murnarsu da farin ciki kasancewar abubuwan annushuwa da kuma nishadin dake cikin wan nan shiri mai mutukar yaye dukkan da muwa daga zuciyar mai alaka da rashin farin ciki domin jin dadin duniya cikin kwanciyar hankali.

Jarumi shirin kuma mamallakin shirin Asin da Asin Adam A Zango ya bayyana cewar yana kara bawa mutane hakuri saka kamon tafiya hutun sallah ba tare da sanarwa da mutane ba abun ya zone lokaci daya kun san yana yin rayuwa dama haka take kana naka Allah kuma shima yan anashi tashi itace dai dai.

Jarumi ya kara da cewa tabbas yayi sa,a da kuma nasarar samun hazikan jarumai masu mutukar bada muhimmanci da aikin sosai da kuma manyan gudun mawa gurin sanya farin ciki da nishadi azuyar dukkan masoya wan nan shiri mai albarka na Asin da Asin shiri daya daga cikin manyan shirye shiryen dake kayatarwa.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button