Wakokin hausa Video

Sabuwar Wakar Salim Smart Allah ya jikaina official video.

Sabuwar Wakar Salim Smart mai dadi sosai.

Yanzu yanzu shahararren mawakin naku daya mai kamar dubu mai abun mamaki gurin sanya farin ciki da annushuwa azuciyar dukkan masoyansa baki daya, Salim Smart yauma ya saki wata sabuwar wakarsa mai mutukar dadin gaske mai suna Allah ya jikaina idan har bake daya daga cikin sababbin wakokinsa na wan nan shekarar.

Mawakin naku Salim Smart ya bayyana asalin soyayyar da yake wa masoyansa inda yace akowane lokaci bashi da wani burin daya wuce kawo kalamai da ban da sauran kalaman mawakinsa na baya domin kara farin ciki mai tarin yawa afuskar masoyansa ma,abota sauraron wakokinsa kowanne lokaci.

Download

Halin yanzu Salim Smart yana mutukar taka rawar gani daban da sauran mawakan Hausa baki daya domin yana kawo sabbin salo daban dana sauran mawakan baki daya Salim Smart ya kara da cewa tabbas masoyasa su shirya zuwan kundin sabbin wakokinsa masu sosa zuciya suna zuwa nan bada jimawa ba.

muna farin cikin kasancewa daku masoya Allah yabar kauna cewar mawakin Salim Smart mawaki mai zamani wanda tauraronsa ke haskawa.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button