Wakokin hausa Video

Sabuwar Wakar Auta Mg Boy Daso Samu ne official video.

Daso Samu ne wakar Auta Mg Boy 2023

Sabuwar Wakar Auta Mg Boy Faso Samu ne official video mawakin Auta Mg yana mika sakon Barka da sallah ga dukkan Musulman duniya baki daya inda yace babu shakka wan nan rana na daya daga cikin rana mafi farin ciki agaremu musulmai baki daya.

Wan Nan sabuwar Wakace mai taken Daso Samu ne waka daya daga cikin fitattun wakokinsa na wan nan shekarar mai tarin albarka domin dare da rana babban farin cikina shine ganin na kawo abun da zaisa farin ciki da annushuwa azuciyar dukkan masoyana baki daya cewar mawakin Auta Mg Boy.

Download

Dan haka muna kara mika sakon Godiya ta musamman zuwa gurin masoya na gida Nigeria dama sauran ƙasashen duniya baki daya gaisuwar ku tabbas tana zuwa garemu muna farin ciki da alfahari daku akowanne lokaci Allah ya bar kauna.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button