Labarai

Innalillahi wa’inna’ilaihi raju’un yanzu yanzu Allah ya dauki rayuwar zaɓaɓɓen Dan majalisa Honarabul Ismaila Maihanci Yushau zaɓaɓɓen dan majalisar tarayya wanda zai wakilci Jalingo, Yorro da Zing Allah yayi masa rasuwa Allah jikansa.

INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJI’UN

Ana Shirin Shiga Majalisa Domin Yi Wa Al’umma Hidima Ashe Shirin Shiga Kabari Yake Domin Fuskantar Wata Rayuwar

Yanzu muke cin karo da labarin Rlrasuwar Honarabul Ismaila Maihanci Yushau zaɓaɓɓen dan majalisar tarayya wanda zai wakilci Jalingo, Yorro da Zing.

Hakika ga dukkan mai nazari duniya babu kamar acikinta sai tashin hankali babu wanda yasan ranar mutuwarsa munata lalube cikin duhu ya Allah Ubangijin kasa mucika da kyau da imani rayuwar duniya kenan.

Bayan daukar gwagwarmaya kafin zabe akayi na zabe Allah ya bashi ashe Allah ya rubuta ba zai hau kan kujerar Mulkin ba You yan uwa duniyar hakan take yanzu damu anjima kuma sai labari Allah Ubangijin kasa mucika da kyau da imani ameen.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button