Wakokin hausa Video

Sabuwar Wakar Hamisu breaker Alkawari official video.

Sabuwar Wakar Hamisu breaker Alkawari official video Ina ma,abota sauraron wakokin Hamisu breaker yau ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken Alkawari waka mai mutukar sanya farin ciki da annushuwa azuciyar dukkan masu kallo muna mika sakon Barka da sallah dukkan Musulman duniya baki daya Allah ya mai mai ta mana.

Babu shakka mawakin Hamisu breaker ya saki wan nan wakar ne domin sanya farin ciki azuciyar masoyansa baki daya inda ya kara da cewa soyayya gamon jinice hakan tasa kullum yake karawa masoyansa godiya bisa wan nan soyayya da kauna da suke nuna masa Allah Ubangijin yabar soyayya.

Mawakin Hamisu breaker ya kara da cewa wan nan wakar na daya daga cikin sabbin wakokinsa sabbin na wan nan shekarar mai tarin albarka dan haka yana kara kira ga dukkan masoya kan cewa zasu dinga samun sabbin wakokinsa akan lokaci wakokin Hamisu sune farin ciki masoya har kullum.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button