Labarai

Nasara daga Allah rundunar Yan sanda jahar Katsina ta samu nasarar kama wasu 6an ta,adda masu yarin yawa Allah kara bada nasara.

Nasara daga Allah rundunar Yan sanda jahar Katsina ta samu nasarar kama wasu 6an ta,adda masu yarin yawa Allah kara bada nasara kamar yadda kuke ganin wan dan nan mutanan sune wadan da yan sanda suka kama cikin nasarar Ubangijin Allah Ubangijin ya kara tona asiri.

Hakika hukumar 6an sanda suna kokari so sai kwarai da gaske domin dare da rana basu da wani burin daya wuce san ganin zaman lafiya acikin kasar nan mai albarka dan haka tasa basa bacci dare da rana burinsu shine samun nasarar tabbatar da zaman lafiya acikin kasarmu baki daya.

Wadan nan wasu manyan ya ta,addane Allah mai kowa mai komai ya bawa yan sandan nasarar kamawa ahalin yanzu inda muke kara rokon Ubangijin ya kara cigaba da basu nasara dare da rana domin tabbatar da zaman lafiya mai dorewa acikin kasar baki daya.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button