Abun Al,ajabi

Lahaula Wala kuwwata illabillah videon wasu yan biyu da suke komai nasu atare ikon Allah.

Lahaula Wala kuwwata illabillah videon wasu yan biyu da suke komai nasu atare ikon Allah tabbas yana da kyau mu zama masu godiya Allah aka kowanne irin lokaci domin wasu suna can suna fatan samun nasara arayuwa kamar kai amma Allah bai basu ikon hakan ba.

Tabbas wan nan kadai ya isa ya nuna maka babu abun bautawa da gaskiya sai Allah domin da kaga wasu abubuwan arayuwa kai kasan ikon Allah ne amma wasu basa gane hakan Allah kasa mucika da kyau da imani Daraja Muhammad Rasulillah wan Nan shine babban fatanmu kullum.

Hakika rayuwar wadan nan bayin Allah tana cikin wani hali inda suka bayyana cewa babu abun dake damunsu domin kuwa sun san Allah mai kowa mai komai shine wanda ya haliccisu dan haka babu batun sanya damuwa acikin ransu domin ayau idan Allah yaso zai mai da komai kamar ba,a taba yiba cewar wadan nan bayin Allah.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button