Abun Al,ajabi

Innalillahi wa’inna’ilaihi raju’un kalli bidiyo wasu yan biyu kansu ahade Allah sarkin ikon Allah Ubangijin ka basu lafiya.

Innalillahi wa’inna’ilaihi raju’un kalli bidiyo wasu yan biyu kansu ahade Allah sarkin ikon Allah Ubangijin ka basu lafiya hakika kamar yadda kowa ya sani Allah shine Sarkin ikon yin dukkan abun da yaso kuma alokacin daya so Allah kasa mugama lafiya.

Babu shakka Allah shine gwani kuma daya mai dukkan kudra akan rayuwa muna karawa Allah Godiya bisa Ni,imar ka akowane lokaci wadan nan wasu yan biyu ne da aka haifa kansu ahade abun tausayi komai nasu tare sukeyi Allah mai ikon akan halittarsa.

Hakan ta faru dasu tun suna kanana har yanzu kuma Allah ya raya su sun girma suna zuwa makaranta tare haka kasuwa tare wanka tare komai nasu tare sukeyi abun mamaki Allah karawa Annabi Daraja.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button