Wakokin hausa Video

Bama rabuwa sabuwar Wakar Hausa official video.

Bama rabuwa sabuwar Wakar Hausa official video wan Nan wakar tana daya daga cikin sabbin wakokin Hausa masu mutukar dadin sosai domin sanya farin ciki da annushuwa azuciyar dukkan masu kallo dare da rana burinmu farin cikinku.

Wan Nan wakar mai taken Hafiz Wakace da akayi ta domin san ganin farin ciki masoyan mu akowane lokaci babu yadda za,ayi Mutun ya rayu Aduniya kuma yaji dadi saida taimakon soyayyar masoya domin sune abun alfahari akowane irin yanayi muna alfahari daku masoya.

Tabbas masu bincike sun tabbatar da babu yadda soyayya zata yiwu sai da farin ciki hakan tasa duka bayyana waka na daya daga cikin abun dake kawo farin ciki kowanne iri haka kuma itace mai kauda bakin ciki kowanne iri Masha Allah.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button