Wakokin hausa Video

So halittane sabuwar Wakar Hausa official video.

So halittane sabuwar Wakar Hausa official video Babu shakka kamar yadda masana sirrin farin cikin suka bayyana cewa sauraron waka na daya daga cikin abun dake samar da farin ciki domin kawar da dukkan samuwar dake kwance cikin zuciya.

Wan nan na daya daga cikin dalilin da yasa waka ahalin yanzu ta zama ruwan dare domin kuwa ta zama wata hanyar samar da farin ciki da annushuwa azuciyar dukkan mai sauraro ina ma,abota sauraron wakokin hausa ga wata sabuwar wakar domin farin cikinku.

Hakika wan nan wakar na daya daga cikin fitattun wakoki masu mutukar sanya farin ciki annushuwa da kuma jin dadi azuciyar dukkan mai sauraro domin farin cikinku shine babban abun dake samu samun nutsuwa muna farin ciki daku.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button