Abun Al,ajabi

Qaluinnalillahi kalli video yadda Giwa tayi sanadin hatsarin jirage uku anyi asara ba kadan ba.

Qaluinnalillahi kalli video yadda Giwa tayi sanadin hatsarin jirage uku anyi asara ba kadan ba babu shakka jirgin kasa wani kalar abun hawane wanda baya san sabani koda kadan yanzu za,a samu matsala shi haka yana yinsa yake hakan tasa mutane da yawan gaske suke tsoron ha wansa.

Ita kuma Giwa kamar yadda kowa ya sani wata kakar halitta ce daban da sauran halittun da Allah ya halitta acikin duniya domin ita baki daya bata waige acikin tsarin tafiyarta hakan tasa abubuwa masu tarin yawa suke faruwa da ita itace halitta mafi girma acikin dukkan halittun Allah babu wata halitta mai girmanta.

Hakika anyi asarar rayukan mutane masu tarin yawan gaske faruwar wannan lamari domin kuwa duka jiragen cike suke da mutane kawai suna cikin tafiya saiga Giwa kwance akan hanya Meye zai faru sai yadda Allah yayi domin kuwa dole matsala ta faru.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button