Abun Al,ajabi
Qaluinnalillahi Kalli bidiyo yadda asirin wani namiji ya tonu mai shigar mata yana dam farar maza duniya mai abun mamaki.

Qaluinnalillahi Kalli bidiyo yadda asirin wani namiji ya tonu mai shigar mata yana dam farar maza duniya mai abun mamaki.’ babu shakka mutukar kana duniya zakai ta ganin abubuwan mamaki masu mutukar daukar hankalin acikin duniya.
Lamarin ya faruwa bayan kokarinsa na dam farar wani mutumi kun san Hausawa sun fada cikin karin maganar su cewa rana dubu ta barawo hakika daya kuma ta mai kaya ce wan nan abun shine ya faru da wan nan bawan Allah shiga ku kalli yadda abun ya faru Kusha mamaki.
Halin yanzu yana hannun ankamashi yana gurin yan sanda domin yin zuzzurfan bincike akansa daga bisani kuma sai aka wannane hukunci ya dace da shi domin hukunta shi duniya kenan.
arewanahiya.com