Kowanne mutun aduniya Fatansa Allah sakashi cikin sahun ceton Annabi Muhammad ranar gobe dan haka akwai kuskure cikin kalaman Malam Idris cewar Young Sheikh.

Kowanne mutun aduniya Fatansa Allah sakashi cikin sahun ceton Annabi Muhammad ranar gobe dan haka akwai kuskure cikin kalaman Malam Idris cewar Young Sheikh duniya da lahirar baki daya anyitane darajar Annabi Muhammad ba dai dai bane mudunga ganin matsayin annabi Muhammadu kamar kowanne mutun aduniya hakan kuskurene babba.
Babu shakka babu wanda ya kamata ace an naimi taimakonsa sai Allah amma kowanne akwai muhallin da ake naiman taimakonsa dan haka wadan nan kalamai na Dr Idris Dutsen Tashi akwai babban gyara acikinsa domin kuwa annabi Muhammadu ya wuce ace masa ko shi tabbas wannan maganar kuskurene.
Munga yadda mutane masu tarin yawa sukai Raddi akan wannan magana wasu sun goyi bayan kalaman Dr Idris wanda hakan ba dai dai bane kowaye yayi kuskure yana da kyau ka nuna masa yayi kuskure hakan shine asalin soyayya ta gaskiya matsayin annabi Muhammadu ya wuce yadda ake tunani Allah kasa mudace Allah yafe mana dukkan lai fukanmu darajar Muhammad Rasulillah.
arewanahiya.com