Kalli videon Malam Dahiru Usman Bauchi ya kai sama da minti 50 yana yiwa Gwamnan jihar Kaduna senator Uba Sani Addu,ar Samun nasara.

Kalli videon Malam Dahiru Usman Bauchi ya kai sama da minti 50 yana yiwa Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani Addu,ar Samun nasara kamar yadda kuke gani senator Uba Sani kenan yaje naiman ta farraki zuwa gurin babban malamin addinin Musulunci Sheikh Dahiru Usman Bauchi domin samun nasara a zaben gwamna.
Cikin ikon Allah kamar yadda labari ya iske ku cewa Uba Sani ya samu nasara haka maganar take ya samu nasara halin yanzu shine zaɓaɓɓen gwamnan jihar Kaduna mai jiran gado bayan kai karshen wa,adin malam Nasiru El, rufa,i da ikon Allah nan bada jimawa ba.
Babu shakka malam Nasiru yayi namijin ko kari sosai alokacin gwamnatin sa domin kuwa kowa ya yarda cewa malam Nasiru shine gwamna na farko da yayi abun mamaki sosai mutuka afadin jahar Kaduna da babu wani gwamna da yayi irinsa Allah karawa malam lafiya.
arewanahiya.com