Labarai

Innalillahi wa’inna’ilaihi raju’un yanzu yanzu wani ango ya rasu bayan awa biyu da daura Auransa Allah ka jikansa.

Innalillahi wa’inna’ilaihi raju’un yanzu yanzu wani ango ya rasu bayan awa biyu da daura Auransa Allah ka jikansa Allahu Akbar duniya mai abun mamaki kana naka Allah yana nashi tashin itace dai dai rayuwar kenan Allah kasa mucika da kyau da imani alfarmar Muhammad Rasulillah.

Tabbas ayanzu abubuwan dake faruwa abubuuwane masu mutukar ban mamaki duk da ba,a mamaki da ikon Allah domin shine Sarkin duniya da lahira baki daya haka shine mahaliccin duniya da dukkan abubuwan dake cikinta Allah kayiwa dukkan wani Musulmi daya rigamu gidan gaskiya rahama darajar watan Ramadan.

Halin yanzu amarya murna ta koma ciki domin kuwa tashiga wani hali ganin yadda bayan ta gama murna yau daurin auranta kawai saiga labarin rasuwar mijinta rayuwar kenan dama haka abun yake kullum nafsin za ikatul mauth dukkan mai rai hakika wata rana sai ya zama gawa Allah kasa mucika da imani.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button