Labarai

Innalillahi wa’inna’ilaihi raju’un wan nan shine kalaminta na karshe Allah ya dauki rayuwarta bayan idar da sallar la,asar yau Allah ya kai haske kabarin ta.

Innalillahi wa’inna’ilaihi raju’un wan nan shine kalaminta na karshe Allah ya dauki rayuwarta bayan idar da sallar la,asar yau Allah ya kai haske kabarin ta rai bakon duniya muna rokon Allah Ubangiji kasa mutuwa hutuce Alfarmar Muhammad Rasulillah.

Tabbas dukkan Musulmin daya rasu acikin watan azumi kuma da azumin abakinsa hakika wan nan bawan Allah anamasa kyakkyawan zaton samun rahamar Ubangijin ma daukakin sarki dan haka mukewa wan nan baiwar Allah zata samun rahamar Allah mai kowa mai komai Allah yasa mutuwa hutuce.

Mukuma Yan baya muna kara rokon Allah ma daukakin sarki yasa mucika da kyau da imani maras lafiya gida da asibiti Ubangiji ka basu lafiya masu lafiya kuma Allah kara musu lafiya mai amfani duniya da lahira wan nan shine fatanmu kullum Allah ksa mudace.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button