Labarai

Babu shakka ilimi kogi ne kowa akwai iya fahimtar sa amma duk duniya kowa albarkacin annabi Muhammadu ya keci domin daba dan shiba duniyar ma da ba,ayi taba.

Babu shakka ilimi kogi ne kowa akwai iya fahimtar sa amma duk duniya kowa albarkacin annabi Muhammadu ya keci domin da nadan shiba duniyar ma da ba,ayi taba har kullum fatanmu da kuma rokonmu shine Allah ya samu cikin sahun ceton Annabi ranar gobe wan nan shine fatan kowanne musulmi Aduniya.

Dan haka yan uwa ku daina zafin junanku haka kuma ku daina kafirta junanku domin kowa wanne dan adam akwai irin fahimtar da Allah Ubangijin ya bashi idan dan uwanku yayi ba dai dai ba zama zakuyi domin nuna masa kuskurensa hakan shine abun daya kamata maslaha itace dabi,a mai kyau ko amuslunci Allah kasa mudace.

Amatsayin mu na musulmai baki daya mun sheda cewa duk wanda ya yarda da cewa babu abun bautawa da gaskiya sai haka kuma ya yarda Annabi Muhammad Manzon sane haka ya yarda da ranar tashin alkiyama babu shakka wan nan Mutun musulmine tou akan  me zaku dinga kafirta juna hakan ba dai dai bane.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button