Abun Al,ajabi

Allah Sarkin halitta kalli video wata yar shekara 50 amma kamar yar shekara biyu 

Allah Sarkin halitta kalli video wata yar shekara 50 amma kamar yar shekara biyu babu shakka ko tababa cikin dukkan lamurana Ubangiji domin shine mahaliccin duniya da lahira baki daya haka shike da ikon yin dukkan abubuwan da yaso kuma alokacin daya keso.

Hakika ganin wan nan video yayi mutukar daukar hankalin duniya baki ganin yadda wan nan baiwar Allah yake rayuwarta cikin kwanciyar hankali ba tare da wata matsala ba Allah kenan mai dukkan abun daya so kuma alokacin daya so mai dare mai rana mai Mutun mai aljan daya mara abokin tarayya haka kuma mara ma taimaki.

Kalli bidiyo kasha mamaki domin baki daya al,amuran suna cike da abubuwan mamaki mutane masu tarin yawan gaske sun shiga mamaki ganin wan nan lamari Allah kasa muga lafiya ameen.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button