Labarai

Video yadda zanga zanga ta barke a jahar Kano kan cewa lalle sai an hukunta AlHassan Ado Doguwa bisa wan nan aiki da yayi.

Video yadda za ta zanga ta barke a jahar Kano kan cewa lalle sai an hukunta AlHassan Ado Doguwa bisa wan nan aiki da yayi babu shakka kamar yadda bincike ya nuna dan majalisar dattawan reshen jahar Kano AlHassan Ado Doguwa ya bayyana acikin wani video inda ya jagoranci yan daba domin yin ta,addanci.

Amma kuma ahalin yanzu Dan majalisar AlHassan Ado Doguwa yausanta wan Nan zargi da ake masa na shigewa gaba gurin yin wan nan aika sukar data sabawa kundin tsarin mulkin ƙasar ta Nigeria baki daya wan nan maganar ta fito ne biyo bayan ka mashi da akayi akan wannan laifin.

Cikin ikon Allah ya bawa yan Kano talakawan jahar Kano wanda suke so suke ganin zai musu adalci Ajahar ta Kano baki daya ahalin yanzu saura kadan Abba gida gida ya karbi mulkin jahar Kano Gwamna Abdullahi Umar Ganduje Kuma ya koma gefe domin zama uba mai bada shawara akan sauran abubuwa Ajahar Kano.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button