Labarai

Allura tana shirin tono garma wadan nan sune abubuwa uku dake ko karin sanya nasarar Bab Bola Ahmad Tinibu Tangal Tangal ahalin yanzu

Tirkashi wadan nan sune abubuwa uku dake ko karin sanya nasarar Bab Bola Ahmad Tinibu Tangal Tangal ahalin yanzu kamar yadda labarin ya zagaye fadin Nigeria baki daya kan cewa wata matsala mai ko karin hadiye nasarar baba Bola Ahmad Tinibu ta Kunno Kai ahalin yanzu.

Kamr yadda kuma aka samu labarin cewa wan nan sirrin ya fito ne daga ba biya Peeter Obi dan takarar shugaban kasar Nigeria ajam,iyyar Lp wanda hakika yayi namijin kokarin inda yazo gurin na uku azaben da kayi wanda ya gabata.

Babu shakka dokar Nigeria ce wadda take arubuce cikin tsarin kundin mulkin Nigeriya kan cewa duk wanda yake da shedar zama ɗan wata kasar bayan kasarsa Nigeria hakika bai halatta ya zama shugaban kasar Nigeria cewar kundin tsarin mulkin ƙasar dan haka an binkito cewa bana Bola Ahmad Tinibu yana da shedar zama ɗan ƙasar Amurika.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button