Labarai

Kalli videon wasu postoci sun yarda Tabbas Addinin musulunci shine addinin gaskiya cewar wasu manyan posto hakan yasa sun shiga musulunci ganin yadda mage tayi abun mamaki..

Allahu Akbar malam Kabiru Gombe ya fadi wasu manyan mabiya wani addini sun shiga addinin musulunci dalilin faruwar wan nan abun al,ajabi da mage tayi acikin masallaci 5abbs faruwar wannan lamari ya dauki hankalin duniya baki daya inda yakan yasa wasu da yawan wadan da ba musulmai ba duka musulunta Masha Allah.

Babu shakka faruwar wan nan abun ya dauki hankalin mutane duniya baki daya domin kuwa Allah ne ya nuna wata ishararsa yasa hakan ta faru wanda hakan ya janyo wa addini Islama kar buwa a idan duniya baki daya wanda hakan ya shiga cikin tarihin abun mamaki.

Wan Nan bawan Allah ya samu kyautar girmamawa ganin faruwar wannan abun daya faru wanda hakan yasa ya shiga sahun mutane masu baiwa Aduniya muna kara rokon Allah Ubangiji ka kara daukaka musulunci da musulman duniya baki daya.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button