Labarai

Kalli videon hukumar INEC ta gurfanar da shugaban hukumar zaben jahar Adamawa bisa zarginsa da Bayyana Sakamakon zaben ba bisa ka,ida ba

Turkashi kamar yadda bayani daga majiya mai karfi yake fitowa an samu labarin cewa shugaban hukumar zaben jahar Adamawa ya karbi cin hanci hakan tasa 6a bayyana zaben ba bisa ka’ida ba wanda hakan tasa yanzu aka da kayar dashi daga kan muƙamin sa.

Halin yanzu hukumar zaben ta bayyana cewa ranar Alhamis mai zuwa da ikon Allah za,a bayyana wanda yaci zaben haka kuma abashi kujerarsa domin wan nan kasar ta Demokradiyyar ce wanda mutane suka zaba shine zai mulke su babu maganar goyon bayan rashin gaskiya cewar shugaba hukumar zaben ta Nigeria.

Ya kara da cewa dan haka yanzu sun saka hukumar yan sanda da su binciko gaskiyar abin daya faru domin bawa duk mai gaskiya gaskiyar sa hakan shine mukesan kawo zaman lafiya da kwanciyar hankali acikin kasarmu Nigeria.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button