Wakokin hausa Video

Rayuwa Dake Sabuwar Wakar Official video.

Ina ma,abota kallo da sauraron wakokin hausa yauma ga wata sabuwar wakar tafi to domin farin cikinku hakika duk duniya babu wani abun da yafi farin ciki dadi shine abun so da kaunar kowanne mutun aduniya domin shi farin ciki shine jigon dukkan wata rayuwa.

Wan Nan wakar Wakace mai dauke da abubuwan mamaki mutuka sosai acikinsu dan haka masoya su gyara gurin zama domin samun farin ciki da annushuwa acikin rayuwarsu domin kullum burinmu shine ganin dukkan abun da zai saku farin ciki hakan shine abun dake cikin ranki ahalin yanzu.

Tabbas duk wanda ya saurari wan nan wakar babu shakka zai kasance cikin farin ciki mara karewa arayuwa dan haka maza da mata wan nan shine hanyar samun farin ciki fiye da komai arayuwa kuji da dinku.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button