Labarai

Qaluinnalillahi Kalli bidiyon yadda aka yiwa shugaban INEC duka jiya A Adamwa dalilin bayyana A’ishah Benani matsayin wadda 5a kashe zabe.

Qaluinnalillahi Kalli bidiyon yadda aka yiwa shugaban INEC duka jiya A Adamwa dalilin bayyana A’ishah Benani matsayin wadda 5a kashe zabe wan nan lamarin ya farune jiya inda abun ya faru ana cikin tattara saka mako kawai sai dai akaji ya bayyana A’isha Matsayin wadda ta lashe zaben na jahar Adamawa.

Halin yanzu hukumar INEC ta kasa ta soke wan nan saka makon zabe inda babbar hukumar ta tabbatar da an sanar da saka makon ba bisa ka’ida ba dan haka za,ayi bincike mai zurfi daga bi sani kuma abayyana gaskiyar wanda yaci zaben cewar Hukumar zaben ta Nigeria baki daya.

Babu shakka fusatattun matasa sunyi ruwan itace zuwa jikin wani bawan Allah wanda ake tunanin shine shugaban hukumar zaben ta Adamawa inda ake zargin kamar an biya shugaban hukumar zaben ne shine dalilinsa na bayyana cewa A’ishah Benani itace mai nasara.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button