Wakokin Rarara

Muke da kasa haka muke da Kano sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara

Na Doguwa dan Ado sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara yanzu yanzu Dauda Kahutu Rarara ya saki sabuwar wakarsa mai taken na Doguwa dan Ado wakar dan majalisar dattawan tashen jahar Kano Alhaji AlHassan Ado Doguwa daya daga cikin yan majalisu masu rinjaye a majalisar dokokin Nigeria.

Babu shakka Mawakin Rarara ya saki wan nan wakar ba dan komai ba sai dan nuna soyayya da kuma kauna dan ganin can cantarsa cewar mawakin Dauda Kahutu Rarara hakan tasa ya saki sabuwar wakarsa domin isar da sakon jam, iyyar APC mai tutar Nigeria.

Download

Hakika hukumar zabe ta kasa ta bayyana Alhaji AlHassan Ado Doguwa amatsayin wanda ya lashe zaben dan majalisar dattawan reshen jahar Kano muna taya addu’ar Allah Ubangijin ya taya riko.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button