Labarai
Masha Allah cikin ikonsa ya azurta yar Sunusi Lamido Sunusi da samun yaro namiji Allah Ubangijin ya raya.

Masha Allah cikin ikonsa ya azurta yar Sunusi Lamido Sunusi da samun yaro namiji Allah Ubangijin ya raya babu shakka Malam Sunusi Lamido Sunusi yana cikin murna Allah ya azurta yarsa da samun da namiji Allah ya raya shi kan tafarkin sunan.
Alhaji Sunusi Lamido Sunusi yace tabbas wan nan na daya daga cikin abubuwan farin ciki arayuwarsa domin kuwa ganin yadda Allah Mai iko ya sauki yarsa lafiya Lau babu koda dan ciwo ajikinta wan Nan tabbas baiwa ce babba sosai ba kara maba muna kara yiwa Allah Godiya bisa wan nan kyautar.
Muna kara rokon addu’a Allah Ubangijin yasa ya rayu akan tafarkin addinin Musulunci wan nan shine fatan kowanne musulmi dare da rana akan yayansa cewar khalifan Tijjaniyya Malam Sunusi Lamido Sunusi.
arewanahiya.com