Labarai

Innalillahi wa’inna’ilaihi raju’un anyi jana’izar matar da hatsari jirgin kasa ya rutsa da ita akan hanyarta daga Kaduna zuwa Abuja Allah kasa mutuwa hutuce.

Innalillahi wa’inna’ilaihi raju’un wan Nan baiwar Allah itace wadda hatsarin jirgin kasa ya rutsa da ita akan hanyar Abuja ta rasu Allah kasa ta huta rayuwa kenan kana naka Allah yana nashi tashin itace gaskiya duniya mai abun mamaki Allah kajikan dukkan Musulmin Duniya baki daya.

Allah Sarki ta rasa ranta dalilin hadarin mota daya rutsa da ita akan hanyarta daga Kaduna zuwa Abuja inda Allah mai kowa mai komai ya dauki rayuwar ta nan dake muna kara bawa yan uwa da iyaye musamman yaya hakurin rashinta Allah kasa mutuwa hutuce wan nan itace kadai abun daya rage tsakanin mu dasu.

Hakika kamar yadda labari yazo ta rasu ta bar mijinta da yaya biyar Allah Ubangijin ka raya su kan tafarkin addinin Musulunci kas albarka da alkairai acikin rayuwarsu ameen summa ameen shi kuma mijinta Allah ka bashi kamarta domin yana ganin kamar ba zai samu wata mace mai hankali da lada bi da kuma biyayya kamar ta ba.

Arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button