Labarai

Innalillahi wa’inna’ilaihi raju’un Allah ya dauki rayuwar Mahaddacin kuma hafizin al,quani Malam Ahmad Allah yayi masa rasuwa Allah Ubangijin kajikan musulmi baki daya.

Innalillahi wa’inna’ilaihi raju’un Allah ya dauki rayuwar Mahaddacin kuma hafizin al,quani Malam Ahmad Allah yayi masa rasuwa Allah Ubangijin kajikan musulmi baki daya babu shakka malam Ahmad Mutunne na mutane anyi shedar halin kirkinsa sosai mutuka muna rokon Allah Ubangiji ka jikansa.

Tabbas malam Ahmad ya kasance bashi da abokin fada ko kuma Cacar baki kullum bashi da wani kira gurin al, ummah annabi Muhammadu sai azauna lafiya domin samun rayuwa mai inganci hakika anmasa shedar halin kirki lungu da sako baki daya Allah kasa mutuwa hutuce.

Hakika malam Ahmad ya yiwa addini Hidma domin kuwa malamine mai koyar da Alkur’ani mai girma safe da rana bashi da wani aiki sai koyar da maganar da nasihar ayiwa Allah da Manzonsa biyya kullum hakan shine aikinsa rayuwa kenan duniya mai abun mamaki yau mune gobe sai labari.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button