Wakokin hausa Video
Ashe Akwai so Sabuwar Wakar Garzali Miko official video.
Sabuwar Wakar Garzali Miko official video.

Sabuwar Wakar Garzali Miko Ashe Akwai so waka mai mutukar dadin gaske mawakin Garzali Miko ya bayyana dalilinsa na sakin sabbin wakokinsa masu mutukar sanya yaya zuciya domin faranta ran dukkan masoyansa baki daya.
Haka mawakin ya kara da cewa ya fahimci duk duniya babu wanda zai tai makeka arayuwa kamar basoyi shine wanda zai kokarin sanya farin ciki da annushuwa azuciyar abun kaunarsa akowane lokaci dan haka burinmu date da rana shine farin cikinku masoya.
Inda ya kara da cewa masoya su shirya zuwan sauran kundin wakokinsa masu mutukar dadi sosai daban da sauran wakokin sa na baya domin wan nan karan babu shakka mun bata lokaci sosai mutukar domin kawo muku adukkan abun da zai saka masoya farin ciki.
arewanahiya.com