Labarai

Qaluinnalillahi wa, inna’ilaihi raju’un hadarin mota yayi dalilin mutuwar mutane masu tarin yawan gaske Allah jikansu da Rahama.

Qaluinnalillahi wa, inna’ilaihi raju’un hadarin mota yayi dalilin mutuwar mutane masu tarin yawan gaske Allah jikansu da Rahama rayuwar duniya kenan abar tsoro babu wanda yasan rana ko lokacin tafiya sai Allah mamallakin du ita da lahira baki daya Allah kasa mucika da kyau da imani.

Tabbas wannan mutuwa tayi mutukar girgiza al,ummah musulmin duniya baki daya duk da kowanne musulmi yasan da wan nan ayar da Allah ma daukakin sarki ya saukar ta kullu nafsin za, ikatul mauth dukkan mai rai wata rana sai ya zama babu shi sai dai waninsa Aduniya bashi ba.

 

Hadarin motar ya faru ba zato ba tsammani Allah ya saukar dashi wanda yayi dalilin rasuwar mutane masu mutukar tarin yawan gaske muna kara rokon Allah Ubangiji ya jikan musulmi da suka rigamu gidan gaskiya mu kuma Yan baya Allah Ubangijin kasa mucika da kyau da imani alfarmar wan nan wata mai albarka.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button